Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 14

18 Sai Melkizedek sarkin Salem14.18 Wato, Urushalima ya kawo burodi da ruwan inabi. Shi firist ne na Allah Mafi Ɗaukaka,

20 Kuma albarka ta tabbata ga Allah Mafi Ɗaukaka

wanda ya ba da maƙiyanka a hannunka."

Sa’an nan Abram ya ba shi kashi ɗaya bisa goma na kome.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também