Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 15

18 A wannan rana, Ubangiji ya yi alkawari da Abram ya ce, "Ga zuriyarka na ba da wannan ƙasa, daga kogin Masar zuwa babban kogi, Yuferites ke nan, 19 ƙasar Keniyawa, Kenizziyawa, Kadmoniyawa, 20 Hittiyawa, Ferizziyawa, Refahiyawa, 21 Amoriyawa, Kan’aniyawa, Girgashiyawa da kuma Yebusiyawa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também