Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 18

13 Sai Ubangiji ya ce wa Ibrahim, "Me ya ba Saratu dariya har da ta ce, Har zan iya haifi ɗa duk ta tsufata yanzu?14 Akwai abin zai gagari Ubangiji? Zan komo wurinka a ƙayyadadden lokacin nan shekara mai zuwa kuma Saratu za haifi ɗa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também