Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 27

28 Allah ba ka daga raɓar sama da kuma yalwar ƙasa,

yalwar hatsi da sabon ruwan inabi.

29 Bari al’ummai su bauta maka mutane kuma su rusuna maka.

Ka zama shugaba a kan yan’uwanka

bari kuma ya’yan mahaifiyarka su rusuna maka.

Bari waɗanda suka la’anta ka, su la’antu;

waɗanda kuma suka sa maka albarka, su sami albarka."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também