Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 28

16 Sa’ad da Yaƙub ya farka daga barci, sai ya yi tunani ya ce, "Tabbatacce Ubangiji yana a wannan wuri, ban kuwa sani ba." 17 Ya ji tsoro, ya kuma ce, "Wane irin wuri ne mai banrazana haka! Lalle wannan gidan Allah ne, kuma nan ne ƙofar sama."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também