Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 38

9 Amma Onan ya san cewa ya’yan ba za su zama nasa ba; saboda haka a duk sa’ad da ya kwana da matar ɗan’uwansa, sai zub da maniyyinsa a ƙasa don kada samar wa ɗan’uwansa ya’ya. 10 Abin nan da ya yi mugunta ce a gaban Ubangiji, saboda haka Ubangiji ya kashe shi, shi ma.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também