38 Saboda haka Fir’auna ya tambaye su, "Za mu iya samun wani kamar wannan mutum, wannan wanda Ruhun Allah yake cikinsa?"41.38 Ko kuwa na alloli
39 Sai Fir’auna ya ce wa Yusuf, "Da yake Allah ya ba ka sanin dukan waɗannan, babu wani mai basira da kuma hikima kamar ka.