Pular para o conteúdo
Publicidade

Farawa 8

15 Sa’an nan Allah ya ce wa Nuhu, 16 "Fito daga jirgin, kai da matarka da ya’yanka maza da matansu. 17 Ka fitar da kowane iri halitta mai rai da take tare da kai waje, tsuntsaye, dabbobi, da dukan halittu masu rarrafe a ƙasa, don su yi ta haihuwa, su yi yawa, su ƙaru a duniya."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também