Publicidade

Hebreus 12

5 Kun kuma manta da kalmar ƙarfafawan nan da tana ce da ku ya’ya,

"Ɗana kada ka rena horon Ubangiji,

kada kuma ka fid da zuciya sa’ad da ya kwaɓe ka,

6 domin Ubangiji yakan hori waɗanda yake ƙauna,

yakan kuma hori duk wanda yakan karɓa a matsayin ɗa."12.5,6 K Mag 3.11,12

7 Ku jimre shan wahala a matsayin horo; Allah yana yi da ku kamar ya’ya. Gama wane ɗa ne mahaifinsa ba ya horonsa? 8 In ba a hore ku ba (kowa kuwa yakan sami horo), to, ku shegu ne ba ya’yan gida ba. 9 Ban da haka ma, dukanmu mun kasance da ubannin jiki waɗanda suka hore mu muka kuma yi musu ladabi. Ashe, bai kamata mu yi wa Uban ruhohinmu biyayya mu kuwa rayu ba!

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-