6 Zan tā da Babiloniyawa,1.6 Ko kuwa Kaldiyawa
waɗannan marasa hankali da kuma marasa tausayi; masu gajeren haƙuri,
waɗanda suke ratsa ko’ina a duniya
don su ƙwace wuraren zaman da ba nasu ba.

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.