28 Saboda haka Yesu ya ce, "Sa’ad da kuka ɗaga Ɗan Mutum, a sa’an nan ne za ku san cewa ni ne wannan da na ce nake. Ni kuwa ba na yin kome ni kaɗai, sai in dai faɗi abin da Uba ya koya mini.
Publicidade

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.