Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 3

23 To, Yesu kansa yana da shekaru kusan talatin da haihuwa sa’ad da ya fara aikinsa. An ɗauka shi ɗan Yusuf ne,

ɗan Heli, 24 ɗan Mattat,

ɗan Lawi, ɗan Melki,

ɗan Yannai, ɗan Yusuf,

25 ɗan Mattatiyas, ɗan Amos,

ɗan Nahum, ɗan Esli,

ɗan Naggai, 26 ɗan Ma’at,

ɗan Mattatiyas, ɗan Semeyin,

ɗan Yosek, ɗan Yoda,

27 ɗan Yowanan, ɗan Resa,

ɗan Zerubbabel, ɗan Sheyaltiyel,

ɗan Neri, 28 ɗan Melki,

ɗan Addi, ɗan Kosam,

ɗan Elmadam, ɗan Er,

29 ɗan Yoshuwa, ɗan Eliyezer,

ɗan Yorim, ɗan Mattat,

ɗan Lawi, 30 ɗan Simeyon,

ɗan Yahuda, ɗan Yusuf,

ɗan Yonam, ɗan Eliyakim,

31 ɗan Meleya, ɗan Menna,

ɗan Mattata, ɗan Natan,

ɗan Dawuda, 32 ɗan Yesse,

ɗan Obed, ɗan Bowaz,

ɗan Salmon,3.32 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na farko-farko suna da Sala ɗan Nashon,

33 ɗan Amminadab, ɗan Ram,3.33 Waɗansu rubuce-rubucen hannu suna Amminadab, ɗan Admin, ɗan Arni; waɗansu rubuce-rubucen hannun kuma sun bambanta sosai.

ɗan Hezron, ɗan Ferez,

ɗan Yahuda, 34 ɗan Yaƙub,

ɗan Ishaku, ɗan Ibrahim,

ɗan Tera, ɗan Nahor,

35 ɗan Serug, ɗan Reyu,

ɗan Feleg, ɗan Eber,

ɗan Sala, 36 ɗan Kainan,

ɗan Arfakshad, ɗan Shem,

ɗan Nuhu, ɗan Lamek,

37 ɗan Metusela, ɗan Enok,

ɗan Yared, ɗan Mahalalel,

ɗan Kainan, 38 ɗan Enosh,

ɗan Shitu, ɗan Adamu,

ɗan Allah.

Veja também