Baftisma da kuma gwajin Yesu
9 A lokacin, Yesu ya zo daga Nazaret na Galili, Yohanna kuwa ya yi masa baftisma a Urdun. 11 Sai murya ta fito daga sama ta ce, "Kai ne Ɗana, wanda nake ƙauna, da kai kuma nake fari ciki ƙwarai."