Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 11

Yesu ya tsabtacce haikali

12 Kashegari, da suke barin Betani, Yesu kuwa ya ji yunwa. 13 Da ya hangi wani itacen ɓaure mai ganye, sai ya je domin ga ko yana da ya’ya. Amma da ya kai can, bai tarar da kome ba sai ganye, domin ba lokacin ya’yan ɓaure ba ne. 14 Sai ya ce wa itacen, "Kada kowa ƙara cin ya’yanka." Almajiransa kuwa suka ji ya faɗi haka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também