Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 12

30 Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan hankalinka, da kuma dukan ƙarfinka.12.30 M Sh 6.4,5 31 Na biyun ita ce, Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.12.31 Fir 19.18 Ba wata doka da ta fi waɗannan."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também