Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 24

Alamun ƙarshen zamani

1 Yesu ya bar haikali ke nan, yana cikin tafiya sai almajiransa suka zo wurinsa don su ja hankalinsa ga gine-ginen haikali. 2 Sai Yesu ya ce, "Kun ga duk waɗannan abubuwa? Gaskiya nake gaya muku, ba wani dutse a nan da za a bari a kan wani; duk za a rushe."

Veja também