Pular para o conteúdo
Publicidade

Nahum 1

3 Ubangiji mai jinkirin fushi ne, mai iko duka kuma.

Ubangiji ba zai bar masu zunubi babu horo ba.

Hanyarsa tana cikin guguwa da kuma hadari,

gizagizai kuwa su ne ƙurar ƙafafunsa.

Veja também

Naum
Ver todos os capítulos de Naum