Pular para o conteúdo
Publicidade

Hosiya 11

3 Ni ne na koya wa Efraim tafiya

ina kama su da hannu;

amma ba su gane

cewa ni ne na warkar da su ba.

4 Na bishe su da linzamin alheri da tausayi,

da ragamar ƙauna;

Na cire karkiya daga wuyansu

na kuma rusuna na ciyar da su.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também