4 "Amma ni ne Ubangiji Allahnku,
wanda ya fitar da ku daga Masar.
Ba za ku yarda da wani Allah ba sai ni,
ba wani Mai Ceto in ban da ni.
4 "Amma ni ne Ubangiji Allahnku,
wanda ya fitar da ku daga Masar.
Ba za ku yarda da wani Allah ba sai ni,
ba wani Mai Ceto in ban da ni.