Pular para o conteúdo
Publicidade

Zefaniya 3

16 A wannan rana za su cewa Urushalima,

"Kada ki ji tsoro, ya Sihiyona;

kada ki bar hannuwanki su raunana.

17 Ubangiji Allahnki yana tare da ke,

mai iko ne don ceto.

Zai yi matuƙar farin ciki da ke,

zai rufe ki da ƙaunarsa,

zai yi farin ciki da ke ta wurin rerawa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também

Sofonias
Ver todos os capítulos de Sofonias