Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sarakuna 1

11 Sai Natan ya ce wa Batsheba, mahaifiyar Solomon, "Ki san cewa Adoniya, ɗan Haggit, ya zama sarki ba tare da sanin ranka daɗe, sarkinmu Dawuda ba? 12 Yanzu bari in ba ki shawara yadda za ki cece ranki da kuma ran ɗanki Solomon. 13 Ki shiga wurin Sarki Dawuda ki ce masa, Ranka daɗe sarki, ba ka rantse mini ni baiwarka cewa, "Tabbatacce Solomon ɗanka ne zai zama sarki bayana, kuma zauna a kujerar sarautar ba"? To, me ya sa Adoniya ya zama sarki?

Veja também