Pular para o conteúdo
Publicidade

Amos 4

5 Ku ƙona burodinku mai yisti kamar hadaya ta godiya,

ku yi fariya game da hadayunku na yarda rai,

ku yi taƙama game da su, ya ku Isra’ilawa,

gama abin da kuke jin daɗin aikata ke nan,"

in ji Ubangiji Mai Iko Duka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também