Maidowar Isra’ila
11 "A wannan rana zan maido
da tentin Dawuda da ya fāɗi.
Zan gyaggyara wuraren da suka yayyage,
in kuma maido da kufansa
in gina shi kamar yadda yake a dā,
11 "A wannan rana zan maido
da tentin Dawuda da ya fāɗi.
Zan gyaggyara wuraren da suka yayyage,
in kuma maido da kufansa
in gina shi kamar yadda yake a dā,
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.