Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "esperança"

53 resultados encontrados

  1. Números 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 5–20 de 33

    5Shafat ɗan Hori, daga kabilar Simeyon;

    8Hosheya ɗan Nun, daga kabilar Efraim;

    20Yaya ƙasar take? Tana da wadata, ko babu? Akwai itatuwa, ko babu? Ku yi iya ƙoƙarinku ku ɗebo daga cikin albarkar ƙasar ku kawo." (Lokacin farkon nunan inabi ne.)

  2. Atos 20

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 20
    Mostrando versículos 5–36 de 38

    5Waɗannan mutane suka sha gaba suka kuma jira mu a Toruwas.

    8Akwai fitilu da yawa a ɗakin gidan saman da muka taru.

    36Da ya faɗi haka, ya durƙusa tare da dukansu ya yi addu’a.

  3. Provérbios 31

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 31
    Mostrando versículos 2–13 de 31

    2"Ka saurara, ya ɗana! Ka saurara, ɗan cikina!Ka saurara, ya ɗan amshin addu’ata!31.2 Ko kuwa / amsar addu’o’ina

    10 31.10 Ayoyi 10-31 suna bin juna layi-layi, kowace aya na farawa da harufan Ibraniyanci bi da bi. Wa yake iya samun mace mai halin kirki?Darajarta ta fi ta lu’ulu’ai.

    13Takan zaɓi ulu da lilinta yi ta saƙa da hannuwanta da farin ciki.

  4. Habacuque 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 1–4 de 20

    1Zan tsaya wurin tsaronain kuma zauna a kan katanga;zan jira in ga abin da zai ce mini,da kuma wace amsa zan bayar ga wannan kuka.

    3Gama ru’uyar tana jiran ƙayyadadden lokaci;tana zancen ƙarshekuma ba za tă zama ƙarya ba.Ko da ka ga kamar tana jinkiri, ka jira ta;lalle za tă2.3 Ko kuwa ko da yake ya daɗe, ka jira shi zo, ba za tă makara ba.

    4"Duba, abokin gāba ya cika da ɗaga kai;sha’awarsa ba daidai ba ce,amma mai adalci zai rayu ta wurin bangaskiyarsa2.4 Ko kuwa amintacce,

  5. Atos 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 17–28 de 47

    17"Allah ya ce, ‘A kwanakin ƙarshe,zan zubo Ruhuna bisa dukan mutane.’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci,samarinku za su ga wahayoyi,dattawanku kuma za su yi mafarkai.

    21Kuma duk wanda ya kirabisa sunan Ubangiji zai sami ceto.’2.21 Yow 2.28-32

    28Ka sanar da ni hanyoyin rai,za ka cika ni da farin ciki a gabanka.’2.28 Zab 16.8-11

  6. 1 Tessalonicenses 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 16–25 de 28

    16Ku riƙa farin ciki kullum;

    17ku ci gaba da yin addu’a;

    25’Yan’uwa, ku yi mana addu’a.

  7. Salmos 20

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 20
    Mostrando versículos 3–9 de 9

    3Bari yă tuna da dukan sadakokinkayă kuma karɓi hadayunka na ƙonawa. Sela

    5Za mu yi sowa ta farin ciki sa’ad da ka yi nasaramu kuma ɗaga tutotinmu a cikin sunan Allahnmu.Bari Ubangiji yă biya maka dukan bukatunka.

    9Ya Ubangiji, ka ba da nasara ga sarki!Ka amsa mana sa’ad da muka yi kira!

  8. Levítico 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 8–33 de 38

    8Firist da ya miƙa hadaya ta ƙonawa domin wani, zai iya ajiye fatar wa kansa.

    11" ‘Waɗannan su ne ƙa’idodin hadaya don zumuncin da mutum zai iya miƙa ga Ubangiji.

    33Ɗan Haruna da ya miƙa jini da kitsen hadaya ta salama, zai ɗauki cinyar tă zama rabonsa.

  9. Cânticos 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 11–16 de 17

    11Za mu yi ’yan kunnenki na zinariya,da adon azurfa.Ƙaunatacciya

    15Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata!Kai, ke kyakkyawa ce!Idanunki kamar na kurciya ne.Ƙaunatacciya

    16Kai kyakkyawa ne, ƙaunataccena!Kai, kana ɗaukan hankali!Gadonmu koriyar ciyawa ce.Ƙaunatacce

  10. Efésios 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 12–17 de 21

    12A cikinsa, kuma ta wurin bangaskiya a cikinsa ne muke da ƙarfin halin zuwa kusa da Allah gabagadi.

    16Ina addu’a cewa daga yalwar ɗaukakarsa zai ƙarfafa ku da iko daga ciki ta wurin Ruhunsa.

    17Ina addu’a domin Kiristi yă zauna a cikin zukatanku ta wurin bangaskiya. Ina kuma addu’a saboda ku da kuka kahu sosai cikin ƙauna,

  11. Josué 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 22–27 de 28

    22Bet-Araba, Zemarayim, Betel,

    23Awwim, Fara, Ofra,

    27Rekem, Irfeyel, Tarala,

  12. Isaías 24

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 24
    Mostrando versículos 3–17 de 23

    3Za a wofinta duniya ƙaƙafa kuma washe ta sarai.Ubangiji ne ya faɗa haka.

    16Daga iyakokin duniya mun ji waƙoƙi,"Ɗaukaka ga Mai Adalcin nan."Amma na ce, "Na lalace, na lalace!Kaitona!Munafukai sun ci amana!Da munafunci munafukai sun ci amana!"

    17Razana da rami da tarko suna jiranku,Ya mutanen duniya.

  13. Êxodo 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 2–25 de 25

    2ta kuwa yi ciki, ta haifi ɗa. Sa’ad da ta ga jaririn kyakkyawa ne, sai ta ɓoye shi har watanni uku.

    4’Yar’uwarsa ta tsaya da ɗan rata tana lura da abin da zai faru da shi.

    25Sai Allah ya dubi Isra’ilawa, ya kuma damu da su.

  14. 1 João 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 11–14 de 24

    11Wannan shi ne saƙon da kuka ji tun farko. Ya kamata mu ƙaunaci juna.

    13Kada ku yi mamaki ’yan’uwana, in duniya ta ƙi ku.

    14Mun san cewa mun riga mun ratsa daga mutuwa zuwa rai, domin muna ƙaunar ’yan’uwanmu. Duk wanda ba ya ƙauna matacce ne har yanzu.

  15. Jeremias 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 1–9 de 23

    1Ga maganar da ta zo wa Irmiya daga wurin Ubangiji.

    7A duk lokacin da na yi shela cewa za a tumɓuke, a kakkarya a kuma hallaka wata al’umma ko mulki,

    9In kuma wani lokaci na yi shela cewa za a gina wata al’umma ko mulki a kuma kafa ta,

  16. 1 Coríntios 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 7–26 de 31

    7An ba wa kowane mutum bayyanuwar Ruhu don amfanin kowa.

    9Ga wani bangaskiya ta wurin wannan Ruhu, ga wani kuma baiwar warkarwa ta wurin wannan Ruhu guda.

    26In wata gaɓa tana a damuwa, duk sai su damu tare. In kuma an ɗaukaka wata gaɓa, sai duk su yi farin ciki tare.

  17. Gênesis 36

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 36
    Mostrando versículos 1–41 de 43

    1Waɗannan su ne zuriyar Isuwa (wato, Edom).

    25’Ya’yan Ana su ne,Dishon da Oholibama ’yar Ana.

    41Oholibama, Ela, Finon.

  18. Filemom 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 6–23 de 25

    6Ina addu’a ka zama mai ƙwazo cikin shaida bangaskiyarka, domin ka sami cikakken fahimta ta kowane abin da yake nagarin da muke da shi cikin Kiristi.

    20Ina fata, ɗan’uwa, zan sami amfani daga gare ka cikin Ubangiji; ka wartsake zuciyata cikin Kiristi.

    23Efafaras, abokin tarayyata a kurkuku cikin Kiristi Yesu, yana gaishe ka.

  19. Apocalipse 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 13–21 de 21

    13Ni ne Alfa da kuma Omega, na Fari da kuma na Baya, Farko da kuma Ƙarshe.

    17Ruhu da kuma amarya suna cewa, "Zo!" Duk wanda ya ji kuwa, yă ce, "Zo!" Duk mai jin ƙishirwa, yă zo; duk mai bukata kuma, yă ɗibi ruwan rai kyauta.

    21Alherin Ubangiji Yesu yă kasance tare da mutanen Allah. Amin.

  20. 1 Crônicas 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 8–37 de 55

    8Ɗan Etan shi ne,Azariya.

    13Yesse shi ne mahaifin.Eliyab ɗan farinsa, ɗansa na biyu shi ne Abinadab,na ukun Shimeya,

    37Zabad shi ne mahaifin Eflal,Eflal shi ne mahaifin Obed,

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo