Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "fé"

240 resultados encontrados

  1. Salmos 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 25–47 de 50

    25Ga mai aminci ka nuna kanka mai aminci,ga marar laifi ka nuna kanka marar laifi,

    43Ka cece ni daga harin mutane;ka mai da ni kan al’ummai.Mutanen da ban sani ba sun zama bayina,

    47Shi ne Allah mai sāka mini,wanda yake sa al’ummai a ƙarƙashina,

  2. 1 Tessalonicenses 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 17–25 de 28

    17ku ci gaba da yin addu’a;

    24Wannan wanda ya kira ku mai aminci ne zai kuwa aikata.

    25’Yan’uwa, ku yi mana addu’a.

  3. Josué 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 13–18 de 24

    13sarkin Debir, ɗayasarkin Bet-Gader, ɗaya

    17sarkin Taffuwa, ɗayasarkin Hefer, ɗaya

    18sarkin Afek, ɗayasarkin Sharon, ɗaya

  4. Gênesis 40

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 40
    Mostrando versículos 2–21 de 23

    2Fir’auna ya yi fushi da hafsoshin nan nasa guda biyu, shugaban masu shayarwa da shugaban masu tuya,

    14Amma fa, sa’ad da kome ya zama maka da kyau, ka tuna da ni, ka kuma yi mini alheri, ka ambace ni wa Fir’auna, ka fid da ni daga wannan kurkuku.

    21Ya mai da shugaban masu shayarwa a matsayinsa, saboda haka shugaban masu shayarwa ya sāke sa kwaf a hannun Fir’auna,

  5. Daniel 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 25–28 de 31

    25"Wannan shi ne rubutun da aka yi,Mene, mene, tekel, farsin

    27"Tekel 5.27 Tekel yana iya nufin awo Ko kuwa shekel. , An kuma auna ka a ma’auni aka tarar ka kāsa.

    28"Feres 5.28 Feres (jumli ne na Farsin) yana iya nufin an raba Ko kuwa Farisa Ko kuwa rabin mina Ko kuwa rabin shekel. , An raba mulkinka aka ba wa Medes da Farisa."

  6. Efésios 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 12–18 de 21

    12A cikinsa, kuma ta wurin bangaskiya a cikinsa ne muke da ƙarfin halin zuwa kusa da Allah gabagadi.

    17Ina addu’a domin Kiristi yă zauna a cikin zukatanku ta wurin bangaskiya. Ina kuma addu’a saboda ku da kuka kahu sosai cikin ƙauna,

    18don ku sami iko, tare da dukan tsarkaka, ku fahimci fāɗi, tsawo, da kuma zurfin ƙaunar Kiristi take.

  7. Gênesis 46

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 46
    Mostrando versículos 23–33 de 34

    23Yaron Dan shi ne,Hushim.

    32Mutanen fa, makiyaya ne; suna kiwon dabbobi, sun kuma zo tare da garkunansu da shanunsa da kuma kome da suka mallaka.’

    33Sa’ad da Fir’auna ya kira ku ciki, ya yi tambaya, ‘Mece ce sana’arku?’

  8. Hebreus 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 2–40 de 40

    2Abin da aka yabi kakanni na dā a kai ke nan.

    24Ta wurin bangaskiya ne Musa, sa’ad da ya yi girma, ya ƙi a kira shi ɗan diyar Fir’auna.

    40Allah ya shirya mana wani abu mafi kyau. Kuma bai so su kai ga maƙasudin bangaskiyarsu ba sai tare da mu.

  9. Cânticos 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 9–17 de 17

    9Ina kwatanta ke ƙaunatacciyata, da goɗiyamai jan keken yaƙin kayan Fir’auna.

    16Kai kyakkyawa ne, ƙaunataccena!Kai, kana ɗaukan hankali!Gadonmu koriyar ciyawa ce.Ƙaunatacce

    17Al’ul su ne ginshiƙan gidanmu;fir su ne katakan rufin gidanmu.

  10. Salmos 119

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 119
    Mostrando versículos 22–128 de 176

    22Ka cire mini ba’a da reni,gama ina kiyaye farillanka.

    40Ina marmarin farillanka ƙwarai!Ka kiyaye raina cikin adalcinka.ו Waw

    80Bari zuciyata ta kasance marar abin zargi wajen ƙa’idodinka,don kada in sha kunya.כ Kaf

    128saboda kuma ina lura da dukan farillanka da kyau,na ƙi kowace hanyar da ba daidai ba.פ Fe

  11. Ezequiel 44

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 44
    Mostrando versículos 21–30 de 31

    21Kada firist ya sha ruwan inabi sa’ad da zai shiga fili na can ciki.

    26Bayan ya tsarkaka, dole yă jira har kwana bakwai.

    30Mafi kyau na nunan farinku da kuma dukan kyautanku na musamman za su zama na firistoci. Za ku ba su rabo na fari na ɓarzajjen hatsinku saboda albarka ta kasance a gidanku.

  12. Jeremias 50

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 50
    Mostrando versículos 12–38 de 46

    12Mahaifiyarku za tă sha babbar kunya;ita da ta haife ku za tă sha kunya.Za tă zama mafi ƙanƙanta na al’ummai,jeji, busasshiyar ƙasa, hamada.

    15Ku yi kuwwa a kanta a kowane gefe!Ta miƙa wuya, hasumiyarta ta fāɗi,katangarta sun rushe.Da yake wannan sakayya ce ta Ubangiji,ku ɗauki fansa a kanta;yi mata yadda ta yi wa waɗansu.

    38Fări a kan ruwanta!Za su bushe ƙaf.Gama ƙasa ce ta gumaka,gumakan da za su haukace da tsoro.

  13. Colossenses 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 5–18 de 29

    5Kuna yin haka ne kuwa domin abin da kuke bege yana a ajiye a sama. Kun riga kun ji game da wannan bege sa’ad da kuka gaskata saƙon nan na gaskiya wanda shi ne bisharar

    15Kiristi shi ne surar da ake gani na Allah wanda ba a iya gani, ɗan fari a kan dukan halitta.

    18Shi ne kuma kan ikkilisiya, wadda take jikinsa. Shi ne mafari da kuma na farko da ya tashi daga matattu, domin a cikin kowane abu yă zama mafifici.

  14. Hebreus 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 3–20 de 20

    3Da yardar Allah, za mu ci gaba ga ƙarin ganewa.

    19Muna da wannan bege kamar anka na rai, kafaffe da kuma tabbatacce. Yana shiga tsattsarkan wuri na can ciki a bayan labule,

    20inda Yesu, wanda ya sha gabanmu, ya shiga a madadinmu. Ya zama babban firist na har abada, bisa ga tsarin Melkizedek.

  15. João 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 5–48 de 53

    5Domin ko ’yan’uwansa ma ba su gaskata da shi ba.

    26Ga shi nan yana magana a fili, su kuma ba su ce masa uffam ba. Ko hukumomi sun yarda cewa shi ne Kiristi?

    48Akwai wani daga cikin masu mulki ko cikin Farisiyawan da ya gaskata da shi?

  16. 2 Samuel 20

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 20
    Mostrando versículos 20–26 de 26

    20Yowab ya ce, "Allah yă sawwaƙe! Allah yă sawwaƙe in hallaka, ko in lalace gādon Ubangiji.

    25Shewa kuwa magatakarda; Zadok da Abiyatar su ne firistoci;

    26Ira mutumin Yayir kuwa shi ne firist na Dawuda.

  17. Provérbios 27

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 27
    Mostrando versículos 5–17 de 27

    5Gara tsawatawar da ake yi a filida ƙaunar da ake yi a ɓoye.

    15Mace mai fitina kamarɗiɗɗigar ruwa take ba ƙaƙƙautawa;

    17Kamar yadda ƙarfe kan wasa ƙarfehaka mutum kan koyi daga mutum.

  18. Tiago 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 17–26 de 26

    17Haka ma bangaskiya ita kaɗai, in ba tare da ayyuka ba, matacciya ce.

    24Kun ga cewa ashe mutum zai sami kuɓuta ta wurin abin da ya yi ne ba ta wurin bangaskiya kaɗai ba.

    26Kamar yadda jikin da babu ruhu matacce ne, haka ma bangaskiyar da babu ayyuka matacciya ce.

  19. 1 Crônicas 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 27–41 de 47

    27Shammot mutumin Haror,Helez mutumin Felon,

    36Hefer mutumin Mekerat,Ahiya mutumin Felon,

    41Uriya mutumin HittiZabad ɗan Alai,

  20. 2 Coríntios 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 7–19 de 21

    7Rayuwa bangaskiya muke, ba ta ganin ido ba.

    17Saboda haka, duk wanda yake cikin Kiristi, sabuwar halitta ce, tsohon al’amari ya shuɗe, sabon ya zo!

    19wato, Allah ya sulhunta duniya zuwa kansa ta wurin Kiristi, ba ya lissafta zunuban mutane a kansu. Ya kuma danƙa mana saƙon sulhu.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo