4Amincewa kamar wannan shi ne namu ta wurin Kiristi a gaban Allah.
8ashe, hidimar Ruhu ba za tă fi wannan ɗaukaka ba?
12Da yake muna da bege irin wannan, to, muna da ƙarfin zuciya sosai ke nan.
53 resultados encontrados
4Amincewa kamar wannan shi ne namu ta wurin Kiristi a gaban Allah.
8ashe, hidimar Ruhu ba za tă fi wannan ɗaukaka ba?
12Da yake muna da bege irin wannan, to, muna da ƙarfin zuciya sosai ke nan.
1Ubangiji yana ƙyamar ma’aunan zamba,amma ma’aunin da suke daidai ne abin farin cikinsa.
13Gulma yakan lalace yarda,amma mutum mai aminci kan kiyaye asiri.
26Mutane kan la’anci mai ɓoye hatsi yana jira ya yi tsada,amma albarka kan zauna a kan wanda yake niyya ya sayar.
9Allah, wanda nake bauta wa da dukan zuciyata cikin wa’azin bisharar Ɗansa, shi ne shaidata a kan yadda kullum ina tunawa da ku
12wato, don ni da ku mu ƙarfafa juna ta wurin bangaskiyarmu.
16Ba na jin kunyar bishara, gama ita ikon Allah ne domin ceton kowa da ya gaskata, da farko ga Yahudawa, sa’an nan ga Al’ummai.
20Rabbat, Kishiyon, Ebez,
36Adama, Rama, Hazor,
46Me Yarkon da Rakkon tare da sashen da yake fuskantar Yaffa.
8"Ya dogara ga Ubangiji;bari Ubangiji yă cece shi.Bari yă cece shi,da yake yana jin daɗinsa."
20Ka ceci raina daga takobi,raina mai daraja daga ikon karnuka.
23Ku da kuke tsoron Ubangiji, ku yabe shi!Dukanku zuriyar Yaƙub, ku girmama shi!Ku girmama shi, dukanku zuriyar Isra’ila!
20Dukan ’yan’uwa a nan suna gaisuwa.Ku gai da juna da sumba mai tsarki.
22Duk wanda ba ya ƙaunar Ubangiji, la’ana ta zauna a kansa. Zo, ya Ubangiji16.22 Da Arameyik kalman nan Zo, ya Ubangiji ita ce Maranata.!
24Ina gaishe ku duka, gaisuwar ƙaunata cikin Kiristi Yesu. Amin.16.24 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā ba su da Amin.
5Gera, Shefufan da Huram.
22Ishfan, Eber, Eliyel,
31Gedor, Ahiyo, Zeker
3Sa’ad da nake tsoro, zan dogara gare ka.
7Sam, kada ka bari su kuɓuce;cikin fushinka, ya Allah, ka saukar da al’ummai.
11ga Allah na dogara; ba zan ji tsoro ba.Me mutum zai iya yi mini?
2ta wurinsa ne muka sami shiga wannan alherin da muke tsaye yanzu, ta wurin bangaskiya. Muna kuma5.2 Ko kuwa bari mu farin ciki a begen ɗaukakar Allah.
4jimiri kuma yakan kawo hali mai kyau; hali mai kyau kuma yakan sa bege.
20An ba da dokar don mu ga yadda laifi yake da girma. Amma da zunubi ya ƙaru, sai alheri ya ƙaru sosai,
30Shimeya, Haggiyada Asahiya.
41ɗan Etni,ɗan Zera, ɗan Adahiya
45ɗan Hashabiya,ɗan Amaziya, ɗan Hilkiya,
112Zuciyata ta shirya a kan kiyaye ƙa’idodinkahar ƙarshe.ס Samek
123Idanuna sun gaji, da jiran cetonka,da jiran alkawarinka mai adalci.
162Ina farin ciki da alkawarinkakamar yadda wani kan sami ganima mai girma.
12Shuffiyawa da Huffiyawa zuriyar Ir ne, kuma Hushiyawa zuriyar Aher ne.
20Zuriyar Efraim su ne,Shutela, Bered,Tahat, Eleyada,Tahat
37Bezer, Hod, Shamma, Shilsha, Itran da Bera.
1Ya Ubangiji, ka ji addu’ata,ka saurari kukata don neman jinƙai;cikin amincinka da adalcinkaka amsa mini.
4Ta haka ƙarfina ya ƙare a cikinazuciyata ta damu ƙwarai.
6Na buɗe hannuwana gare ka;raina yana jin ƙishinka kamar busasshiyar ƙasa. Sela