Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "amor"

99 resultados encontrados

  1. Neemias 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 6–8 de 38

    6Kai kaɗai ne Ubangiji. Kai ka yi sammai, har ma da sama sammai, da dukan rundunar taurari, da duniya da kuma dukan abin da yake cikinta, da tekuna da dukan abubuwan da suke cikinsu. Ka ba da rai ga kome, kuma rundunonin sama suna maka sujada.

    7"Kai ne Ubangiji Allah, wanda ya zaɓi Abram, ya fitar da shi daga Ur na Kaldiyawa, ya kuma ba shi suna Ibrahim.

    8Kai ka sami zuciyarsa da aminci a gare ka, ka kuma yi alkawari da shi cewa za ka ba zuriyarsa ƙasar Kan’aniyawa, da ta Hittiyawa, da ta Amoriyawa, da ta Ferizziyawa, da ta Yebusiyawa, da kuma ta Girgashiyawa. Ka kiyaye alkawarinka domin kai mai adalci ne.

  2. 1 Crônicas 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 11–30 de 81

    11Azariya mahaifin Amariya,Amariya mahaifin Ahitub,

    22Zuriyar Kohat su ne,Amminadab, Kora,Assir,

    30Shimeya, Haggiyada Asahiya.

  3. Juízes 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 4–23 de 40

    4Ana nan, sa’ad da Ammonawa suka kai wa Isra’ilawa hari,

    22suka ƙwace dukan yankin Amoriyawa tun daga ƙasar Arnon zuwa Yabbok, daga hamada har zuwa Urdun.

    23"To, da yake Ubangiji, Allah na Isra’ila, ya kori Amoriyawa a gaban mutanensa Isra’ila, wane ’yanci kake da shi da za ka karɓe ta?

  4. Deuteronômio 20

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 20
    Mostrando versículos 2–17 de 20

    2Sa’ad da kuke gab da kama yaƙi, sai firist yă zo gaba yă yi wa mayaƙan jawabi.

    7Ko akwai wani da aka yi masa alkawarin mata, bai kuwa aure ta ko ba? Bari yă tafi gida, kada yă mutu a yaƙi, wani dabam yă aure ta."

    17Ku hallaka su ƙaƙaf, wato, Hittiyawa, Amoriyawa, Kan’aniyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da kuma Yebusiyawa, yadda Ubangiji Allahnku ya umarce ku.

  5. Êxodo 33

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 33
    Mostrando versículos 2–16 de 23

    2Zan aika da mala’ika a gabanka in kuma kori Kan’aniyawa, Amoriyawa, Hittiyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa.

    13In ka ji daɗina, ka koya mini hanyarka don in san ka, in kuma ci gaba da samun tagomashi daga gare ka. Ka tuna cewa wannan al’umma mutanenka ne."

    16Yaya wani zai sani ko ka ji daɗina da kuma mutanenka, in ba ka tafi tare da mu ba? Mene ne kuma zai bambanta ni da mutanenka daga sauran jama’ar da suke a duniya?"

  6. Números 32

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 32
    Mostrando versículos 3–35 de 42

    3"Atarot, Dibon, Yazer, Nimra, Heshbon, Eleyale, Sebam, Nebo da Beyon,

    34Mutanen Gad suka gina Dibon, Atarot, Arower,

    35Atrot Shofan, Yazer, Yogbeha,

  7. Provérbios 20

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 20
    Mostrando versículos 6–27 de 30

    6Kowane mutum gani yake shi mai ƙauna marar ƙarewa ne,amma ina? Da ƙyar ka sami amintacce mutum guda.

    17Abincin da aka samu ta hanyar zamba yakan zama da daɗi,amma mutum zai ƙarasa da baki cike da yashi.

    27Fitilar Ubangiji kan bincika zuciyar mutumtakan bincika lamirinsa.

  8. 1 Reis 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 14–20 de 28

    14Hiram kuwa ya aika wa sarki talenti 1209.14 Wato, kamar ton 4 da 1/2 ke nan na zinariya.

    18da Ba’alat, da Tadmor a hamada, na cikin ƙasarsa.

    20Dukan Amoriyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa da Yebusiyawan da suka ragu a ƙasar (waɗanda ba Isra’ilawa ba ne),

  9. Salmos 52

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 52
    Mostrando versículos 3–8 de 9

    3Kana ƙaunar mugunta fiye da alheri,ƙarya a maimakon faɗin gaskiya. Sela

    4Kana ƙaunar kowace kalmar cutarwa,Ya kai harshe mai ruɗu!

    8Amma ni kamar itace zaitun neina haɓaka a gidan Allah;na dogara ga ƙauna marar ƙarewa ta Allahhar abada abadin.

  10. Josué 19

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 19
    Mostrando versículos 30–46 de 51

    30Umma, Afek da Rehob.Garuruwa ashirin da biyu ke nan da ƙauyukansu.

    36Adama, Rama, Hazor,

    46Me Yarkon da Rakkon tare da sashen da yake fuskantar Yaffa.

  11. Gênesis 25

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 25
    Mostrando versículos 1–15 de 34

    1Ibrahim ya auro wata mace, mai suna Ketura.

    8Sa’an nan Ibrahim ya ja numfashinsa na ƙarshe, ya kuma mutu da kyakkyawar tsufa, tsoho da kuma shekaru masu yawa; aka kuma tara shi ga mutanensa.

    15Hadad, Tema, Yetur,Nafish da Kedema.

  12. Cânticos 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 6–9 de 16

    6Na buɗe wa ƙaunataccena ƙofa,amma ƙaunataccena ba ya nan, ya riga ya tafi.Zuciyata ta damu da tafiyarsa.Na neme shi amma ban same shi ba.Na yi ta kiransa amma bai amsa ba.

    8’Yan matan Urushalima, ina roƙonku,in kun sami ƙaunataccename za ku ce masa?Ku ce masa na suma saboda ƙauna.Ƙawaye

    9Mafiya kyau a cikin matame ya sa ƙaunataccenki ya fi sauran?Don me kike roƙonmu mu faɗa masa yadda kike ji?Ƙaunatacciya

  13. Juízes 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 2–10 de 31

    2(ya yi haka ne domin yă koya wa zuriyar Isra’ilawa waɗanda ba su taɓa yin yaƙi a dā ba),

    5Isra’ilawa suka zauna tare da Kan’aniyawa da Hittiyawa, Amoriyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da kuma Yebusiyawa.

    10Ruhun Ubangiji ya sauko masa, domin yă zama mahukuncin3.10 Ko kuwa shugaba Isra’ila yă kuma je yaƙi. Ubangiji ya bayar da Kushan-Rishatayim sarkin Aram a hannun Otniyel, ya kuwa sha ƙarfinsa.

  14. Deuteronômio 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 3–13 de 26

    3Kada ku yi auratayya da su. Kada ku ba da ’ya’yanku mata wa ’ya’yansu maza, ko ku ɗauko ’ya’yansu mata wa ’ya’yanku maza.

    7Ba don kun fi sauran al’ummai yawa ne ya sa Ubangiji ya ƙaunace ku, ya kuma zaɓe ku ba, gama ku ne mafi ƙanƙanta cikin dukan al’ummai.

    13Zai ƙaunace ku, yă albarkace ku, yă kuma ƙara yawanku. Zai albarkaci ’ya’yanku, amfanin gonarku; hatsinku, sabon ruwan inabinku da kuma mai, ƙanana shanunku, da ’yan tumaki na tumakinku, a ƙasar da ya rantse wa kakanninku cewa zai ba ku.

  15. Êxodo 23

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 23
    Mostrando versículos 3–23 de 33

    3Kada ku yi wa matalauci sonkai a gaban shari’a.

    6"Kada ku kāsa yin adalci ga matalauci a wurin shari’a.

    23Mala’ikana zai sha gabanku, yă kawo ku cikin ƙasar Amoriyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Kan’aniyawa, da Hiwiyawa, da kuma Yebusiyawa, zan kuma kawar da su.

  16. Salmos 57

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 57
    Mostrando versículos 7–10 de 11

    7Zuciyata tana nan daram, ya Allah,zuciyata tana nan daram;zan rera in kuma yi kaɗe-kaɗe.

    8Ka farka, raina!Ku farka, garaya da molo!Zan sa safe yă farka.

    10Gama ƙaunarka mai girma ce, tana kaiwa sammai;amincinka na kaiwa sarari.

  17. Provérbios 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 17–31 de 36

    17Ina ƙaunar waɗanda suke ƙaunata,kuma waɗanda suke nemana sukan same ni.

    23an naɗa ni tun fil azal,daga farko, kafin duniya ta kasance.

    31ina farin ciki da dukan duniyarsaina murna da ’yan adam.

  18. Números 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 2–12 de 41

    2To, fa, Balak ɗan Ziffor ya ga duk abin da Isra’ila suka yi da Amoriyawa.

    9Sai Allah ya zo wurin Bala’am ya ce, "Su wane ne waɗannan tare da kai?"

    12Amma Allah ya ce wa Bala’am, "Kada ka tafi tare da su. Kada ka la’anta mutanen nan, gama su masu albarka ne."

  19. Josué 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 14–23 de 24

    14sarkin Horma, ɗayasarkin Arad, ɗaya

    20sarkin Shimron Meron, ɗayasarkin Akshaf, ɗaya

    23sarkin Dor (A Nafot Dor), ɗayasarkin Goyim a Gilgal, ɗaya

  20. Gênesis 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 6–21 de 21

    6Abram ya gaskata, Ubangiji kuma ya lasafta shi adalci ga Abram.

    8Amma Abram ya ce, "Ya Ubangiji Mai Iko Duka, yaya zan san cewa zan mallake ta?"

    21Amoriyawa, Kan’aniyawa, Girgashiyawa da kuma Yebusiyawa."

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo