Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "salvação"

200 resultados encontrados

  1. Levítico 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 9–32 de 33

    9" ‘Kowane sirdi da mai ɗigar ya zauna a kai zai ƙazantu,

    31" ‘Ta haka za ka tsarkake Isra’ilawa daga rashin tsarkinsu, domin kada su mutu saboda rashin tsarkinsu ta wurin ƙazantar da wurin zamana wanda yake tsakiyarsu.’ "

    32Waɗannan su ne ƙa’idodi a kan wanda yake ɗiga, da wanda yake zubar da maniyyi,

  2. Jó 25

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 25
    Mostrando versículos 1–6 de 6

    1Sai Bildad mutumin Shuwa ya amsa,

    3Za a iya ƙirga rundunarsa?A kan wane ne ba ya haska haskensa?

    6mutum fa? Ai, wannan tsutsa ne, ɗan ƙwaro kawai.Me mutum ya daɗa a gaban Allah!"

  3. Provérbios 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 4–25 de 31

    4Dukiya ba ta da amfani a ranar fushi,amma adalci kan yi ceto daga mutuwa.

    13Gulma yakan lalace yarda,amma mutum mai aminci kan kiyaye asiri.

    25Mutum mai kyauta zai azurta;shi da yakan taimake waɗansu, za a taimake shi.

  4. Lucas 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 11–30 de 52

    11Yau a birnin Dawuda an haifa muku Mai Ceto; shi ne Kiristi Ubangiji.

    21A rana ta takwas, da lokaci ya yi da za a yi masa kaciya, sai aka ba shi suna Yesu, sunan da mala’ika ya ba shi kafin a yi cikinsa.

    30Gama idanuna sun ga cetonka,

  5. 1 Pedro 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 5–9 de 19

    5Amma dole su ba da lissafi gare shi wanda yake a shirye yă shari’anta masu rai da matattu.

    7Ƙarshen abubuwa duka ya yi kusa. Saboda haka ku kasance masu tunani mai kyau da masu kamunkai don ku iya yin addu’a.

    9Ku riƙa karɓar juna ba da gunaguni ba.

  6. Romanos 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 4–16 de 32

    4Wanda bisa ga Ruhun tsarki, an shaida shi da iko cewa shi Ɗan Allah ne ta wurin tashinsa daga matattu. Wannan bishara kuwa game da Yesu Kiristi Ubangijinmu ne.

    12wato, don ni da ku mu ƙarfafa juna ta wurin bangaskiyarmu.

    16Ba na jin kunyar bishara, gama ita ikon Allah ne domin ceton kowa da ya gaskata, da farko ga Yahudawa, sa’an nan ga Al’ummai.

  7. Marcos 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 14–31 de 41

    14Manomi yakan shuka maganar Allah.

    27A kwana a tashi har irin yă tsiro, yă yi girma, bai kuwa santa yadda aka yi ba.

    31Yana kama da ƙwayar mustad, wadda ita ce ƙwaya mafi ƙanƙanta da akan shuka a gona.

  8. 1 Crônicas 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 2–26 de 40

    2Noha na huɗu da Rafa na biyar.

    5Gera, Shefufan da Huram.

    26Shamsherai, Shehariya, Ataliya,

  9. 1 Timóteo 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 6–16 de 21

    6Amma bin Allah da gamsuwa riba ce mai yawa.

    12Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar shaida a gaban shaidu masu yawa.

    16wanda shi kaɗai ne marar mutuwa wanda kuma yake zaune cikin hasken da ba ya kusatuwa, wanda babu wanda ya taɓa gani ko zai iya gani. A gare shi girma da iko su tabbata har abada. Amin.

  10. Salmos 116

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 116
    Mostrando versículos 6–15 de 19

    6Ubangiji yana tsare masu tawali’u;sa’ad da nake cikin tsananin bukata, ya cece ni.

    13Zan daga kwaf na cetoin kuma kira ga sunan Ubangiji.

    15Abu mai daraja a gaban Ubangijishi ne mutuwar tsarkakansa.

  11. Isaías 38

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 38
    Mostrando versículos 6–20 de 22

    6Zan kuwa cece ka da wannan birni daga hannun sarkin Assuriya. Zan kiyaye wannan birni.

    15Amma me zan ce?Ya riga ya yi mini magana, shi kansa ne kuma ya aikata.Zan yi tafiya da tawali’u dukan kwanakinasaboda wahalar raina.

    20Ubangiji zai cece ni,za mu kuma rera da kayan kiɗi masu tsirkiyadukan kwanakinmua cikin haikalin Ubangiji.

  12. Atos 26

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 26
    Mostrando versículos 17–23 de 32

    17Zan tsirar da kai daga mutanenka da kuma daga Al’ummai. Ina aikan ka zuwa gare su domin

    22Amma na sami taimakon Allah har yă zuwa yau. Yanzu ga ni a tsaye a nan, ina shaida ga babba da yaro. Ba na faɗin kome fiye da abin da annabawa da Musa suka ce zai faru,

    23cewa Kiristi zai sha wahala, kuma a matsayin wanda yake na fari da zai tashi daga matattu, zai yi shelar haske ga mutanensa da kuma Al’ummai."

  13. Jeremias 30

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 30
    Mostrando versículos 4–7 de 24

    4Ga kalmomin Ubangiji da ya yi game da Isra’ila da Yahuda,

    5"Ga abin da Ubangiji yana cewa," ‘Ana jin kukan tsoro,razana, ba salama ba.

    7Kaito, gama wannan rana za tă zama mai girma!Babu kamar ta.Zai zama lokacin wahala wa Yaƙub,amma za a cece shi daga cikinta.

  14. Êxodo 39

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 39
    Mostrando versículos 11–36 de 43

    11a jeri na biyu akwai turkuwoyis, da saffaya, da daimon;

    35akwatin Alkawari da sandunansa da murfin kafara;

    36tebur da dukan kayayyakinsa, da burodin Kasancewa;

  15. Gênesis 36

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 36
    Mostrando versículos 1–41 de 43

    1Waɗannan su ne zuriyar Isuwa (wato, Edom).

    37Sa’ad da Samla ya rasu, Sha’ul daga Rehobot na ta kogi36.37 Mai yiwuwa Yuferites ya gāje shi.

    41Oholibama, Ela, Finon.

  16. Números 31

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 31
    Mostrando versículos 22–45 de 54

    22Zinariya, azurfa, tagulla, baƙin ƙarfe, kuza, darma

    44shanu 36,000,

    45jakuna 30,500

  17. Jó 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 13–23 de 26

    13Da yanzu ina kwance cikin salama;da ina barcina cikin salama

    22waɗanda suke farin cikisa’ad da suka kai kabari?

    23Don me aka ba mutum rai,mutumin da bai san wani abu game da kansa ba,mutumin da Allah ya kange shi.

  18. Provérbios 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 18–31 de 33

    18Girmankai yakan zo kafin hallaka,girman kai yakan zo kafin fāɗuwa.

    24Kalmomi masu daɗi suna kama da kakin zuma,mai zaƙi ga rai da kuma warkarwa ga ƙasusuwa.

    31Furfura rawani ne mai daraja;akan same ta ta wurin yin rayuwa ta adalci.

  19. Lucas 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 9–48 de 56

    9Almajiransa suka tambaye shi ma’anar wannan misali.

    17Ba abin da yake ɓoye da ba za a fallasa ba. Kuma ba abin da yake rufe, da ba za a sani ba, ko a fitar da shi a fili ba.

    48Sai Yesu ya ce mata, "Diyata, bangaskiyarki ta warkar da ke. Ki sauka lafiya."

  20. 1 Crônicas 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 24–29 de 43

    24Zuriyar Simeyon su ne,Nemuwel, Yamin, Yarib, Zera da Shawulu;

    28Sun zauna a Beyersheba, Molada, Hazar Shuwal,

    29Bilha, Ezem, Tolad

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo