Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "fé"

240 resultados encontrados

  1. Gálatas 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 14–26 de 29

    14Ya fanshe mu domin albarkar da aka yi wa Ibrahim yă zo ga Al’ummai, ta wurin Kiristi Yesu, domin ta wurin bangaskiya mu karɓi alkawarin Ruhu.

    25Yanzu da bangaskiya ta zo, ba sauran zamanmu a ƙarƙashin Doka.

    26Dukanku ’ya’yan Allah ne ta wurin bangaskiya cikin Kiristi Yesu.

  2. Levítico 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 19–29 de 30

    19Ubangiji ya kuma ce wa Musa,

    26Firist da ya miƙa ta zai ci, za a ci ta a tsattsarkan wuri, a harabar Tentin Sujada.

    29Kowane namiji a iyalin firistoci zai iya ci; gama abu ne mafi tsarki.

  3. Deuteronômio 23

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 23
    Mostrando versículos 2–17 de 25

    2Duk wanda aka haifa ta wurin cikin shege, har tsara ta goma, zuriyarsa ba za su shiga taron jama’ar Ubangiji ba, har zuwa tsara ta goma.

    8’Ya’yan da aka haifa musu na tsara ta uku za su iya shiga taron jama’ar Ubangiji.

    17Kada mutumin Isra’ila ko mutuniyar Isra’ila yă zama karuwar haikali.

  4. 2 Samuel 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 11–17 de 18

    11Sarki Dawuda kuwa ya keɓe waɗannan kayayyaki wa Ubangiji, yadda ya yi da zinariya, da kuma azurfa daga dukan al’umman da ya mallaka,

    16Yowab ɗan Zeruhiya ya zama shugaban sojoji; Yehoshafat ɗan Ahilud kuwa shi ne marubucin tarihi;

    17Zadok ɗan Ahitub da Ahimelek ɗan Abiyatar, su ne firistoci; Serahiya kuma sakatare;

  5. Atos 14

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 14
    Mostrando versículos 7–24 de 28

    7inda suka ci gaba da wa’azin labari mai daɗi.

    16A zamanin dā, ya bar dukan ƙasashe su yi yadda suka ga dama.

    24Bayan sun bi ta Fisidiya, sai suka zo cikin Famfiliya,

  6. Isaías 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 15–22 de 22

    15domin kowace doguwar hasumiyada kowace katanga mai ƙarfi,

    18za a kuma kawar da gumaka ƙaƙaf.

    22Ku daina dogara ga mutum,wanda numfashi ne kawai yake da shi a hancinsa.Wace daraja gare shi?

  7. Jó 33

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 33
    Mostrando versículos 11–25 de 33

    11ya daure ƙafafuna da sarƙa;yana tsaron duk inda na bi.’

    15A cikin mafarki, cikin wahayi da dare,sa’ad da barci mai zurfi ya fāɗo a kan mutanelokacin da suke cikin barci kan gadajensu,

    25Sa’an nan fatar jikinsa za tă zama sabuwa kamar ta jariri;za tă zama kamar lokacin da yake matashi.

  8. Salmos 52

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 52
    Mostrando versículos 1–5 de 9

    1Me ya sa kake fariya game da mugunta, kai babban mutum?Me ya sa kake fariya dukan yini,kai da kake abin kunya a idanun Allah?

    3Kana ƙaunar mugunta fiye da alheri,ƙarya a maimakon faɗin gaskiya. Sela

    5Tabbatacce Allah zai kai ka ga madawwamiyar hallaka.Zai fizge ka yă yayyage ka daga tentinka;zai tumɓuke ka daga ƙasar masu rai. Sela

  9. Romanos 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 13–22 de 36

    13Ina magana da ku ne fa Al’ummai. Tun da yake ni manzo ne ga Al’ummai, ina taƙama da aikin nan nawa,

    20Haka yake. Amma an sassare su ne saboda rashin bangaskiya, kai kuma kana tsaye ta wurin bangaskiya. Kada ka yi taƙama, sai dai ka ji tsoro.

    22Ka lura fa da alheri da kuma tsananin Allah, tsanani ga waɗanda suka fāɗi, amma alheri a gare ka, da fata za ka ci gaba cikin alherinsa. In ba haka ba, kai ma za a sare ka.

  10. Efésios 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 5–16 de 22

    5ya ba mu rai sa’ad da ya tashe Kiristi daga matattu. Ta wurin alherin Allah ne aka cece ku.

    12Ku kuma tuna a lokacin ba ku san Kiristi ba. A ware kuke daga mutanen Isra’ila, ba ku kuma da dangantaka da alkawaran da Allah ya yi da su. Kun yi zama a duniyan nan babu bege kuma babu Allah.

    16A kan gicciye, Kiristi ya kawar da ƙiyayyar da take tsakaninmu da juna. Ya kuma kawo sulhu tsakaninmu da Allah.

  11. Jeremias 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 15–30 de 31

    15Murya ta shela daga Dan,tana furtawa masifa daga tuddan Efraim.

    22"Mutanena wawaye ne;ba su san ni ba.Su ’ya’ya ne marasa azanci;ba su da fahimi.Suna da dabarar aikata mugunta;ba su san yadda za su aikata alheri ba."

    30Me kike yi, ya wadda aka ragargaza?Me ya sa kika sanya mulufikika sa kayan adon zinariya?Me ya sa kika sa wa idanunki tozali?Kin yi kwalliyarki a banza.Masoyanki sun bar ki;suna neman ranki.

  12. Mateus 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 9–30 de 34

    9"To, ga yadda ya kamata ku yi addu’a." ‘Ubanmu wanda yake cikin sama,a tsarkake sunanka,

    22"Ido shi ne fitilar jiki. In idanunka suna da kyau, dukan jikinka zai cika da haske.

    30In haka Allah yake yi wa ciyawar jeji sutura, wadda yau tana nan, gobe kuwa a jefa a cikin wuta, ba zai ma fi yi muku sutura ba, ya ku masu ƙarancin bangaskiya?

  13. Josué 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 10–15 de 17

    10Ta haka ne za ku san cewa Allah mai rai yana tare da ku, kuma ba shakka a gabanku za ku gani zai kore Kan’aniyawa, Hittiyawa, Hiwiyawa, Ferizziyawa, Girgashiyawa, Amoriyawa da Yebusiyawa.

    12Yanzu sai ku zaɓi mutum goma sha biyu daga kabilan Isra’ila, ɗaya daga kowace kabila.

    15Da kaka Urdun yakan cika makil da ruwa. Duk da haka da zarar firistoci masu ɗauke da akwatin alkawari suka tsoma ƙafafunsu a gefen ruwa,

  14. Números 25

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 25
    Mostrando versículos 2–16 de 18

    2waɗanda suka gayyace su zuwa wajen hadayu na allolinsu. Mutane suka ci suka kuma yi wa waɗannan alloli sujada.

    3Ta haka Isra’ila suka sa kai a bautar gumaka Ba’al-Feyor. Ubangiji kuwa ya husata da su.

    16Ubangiji ya ce wa Musa,

  15. Gênesis 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 1–17 de 32

    1To, a lokacin, yaren mutanen duniya ɗaya ne, maganarsu kuma ɗaya ce.

    6Ubangiji ya ce, "Ga su, su jama’a ɗaya ce, su duka kuwa harshensu guda ne. Wannan kuwa masomi ne kawai na abin da za su iya yi, babu kuma abin da suka yi shirya yi da ba za su iya yi ba.

    17Bayan ya haifi Feleg, Eber ya yi shekara 430, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  16. 1 Coríntios 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 16–20 de 40

    16Ke mace, kin sani ne, ko ke ce za ki ceci mijinki? Kai miji, ka sani ne, ko kai ne za ka ceci matarka?

    19Kaciya ba wani abu ba ne, rashin kaciya kuma ba wani abu ba ne. Kiyaye umarnin Allah shi ne muhimmin abu.

    20Ya kamata kowa yă kasance a matsayin da yake ciki sa’ad da Allah ya kira shi.

  17. Neemias 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 10–33 de 38

    10Ka aika da alamu masu banmamaki da al’ajabai a kan Fir’auna, a kan dukan shugabanninsa da kuma a kan dukan mutanen ƙasarsa, gama ka ga irin danniyar da suka yi wa mutanenka. Ka samo wa kanka suna, wadda ta dawwama har yă zuwa yau.

    20Ka ba da Ruhunka mai kyau don yă koyar da su. Ba ka janye Manna naka daga bakunansu ba, ka kuma ba su ruwa don ƙishirwansu.

    33Cikin dukan abubuwan da suka faru da mu, ka kasance mai adalci; ka yi aminci, yayinda mu kuwa muka aikata mugu.

  18. Êxodo 33

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 33
    Mostrando versículos 2–18 de 23

    2Zan aika da mala’ika a gabanka in kuma kori Kan’aniyawa, Amoriyawa, Hittiyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa.

    9Yayinda Musa ya shiga cikin tentin, sai al’amudin girgije yă sauko, yă tsaya a ƙofar yayinda Ubangiji yana magana da Musa.

    18Musa kuwa ya ce, "To, ka nuna mini ɗaukakarka."

  19. Ezequiel 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 4–22 de 25

    4Saboda haka yi annabci a kansu; yi annabci, ɗan mutum."

    14Sai maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

    22Sa’an nan kerubobi, tare da da’irori kusa da su, suka buɗe fikafikansu, ɗaukakar Allah kuwa tana a bisansu.

  20. Juízes 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 22–36 de 36

    22To, gidan Yusuf suka auka wa Betel, Ubangiji kuwa yana tare da su.

    23Sa’ad da suka aike mutane don su leƙi asirin Betel (da dā ake kira Luz),

    36Iyakar Amoriyawa kuwa daga Mashigin Kunama1.36 Da Ibraniyanci Akrabbim zuwa Sela da kuma zuwa gaba.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo