Pular para o conteúdo
Publicidade

Waƙar Waƙoƙi 1

2 Bari sumbace ni da sumbar bakinsa,

gama ƙaunarka ta fi ruwan inabi zaƙi.

3 Ƙanshin turarenka mai daɗi ne;

sunanka kuwa kamar turaren da aka tsiyaye ne.

Shi ya sa mata suke ƙaunarka!

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também