Pular para o conteúdo
Publicidade

Waƙar Waƙoƙi 4

5 Nonanki biyu sun yi kamar bareyi biyu,

kamar tagwayen barewa

da suke kiwo a cikin furen bi-rana.

9 Kin saci zuciyata, yar’uwata, amaryata;

kin saci zuciyata

da hararar idanunki,

da dutse mai daraja guda na abin wuyanki.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também