Pular para o conteúdo
Publicidade

Êxodo 10

Annobar fāra

1 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, "Je wurin Fir’auna, gama na riga na taurare zuciyarsa da kuma zukatan fadawansa domin in aikata waɗannan mu’ujizai nawa a tsakiyarsu, 2 don kuma ku gaya wa ya’yanku da jikokinku yadda na tsananta wa Masarawa, da kuma yadda na aikata mu’ujizai a cikinsu, don ku sani ni ne Ubangiji."

Veja também