Pular para o conteúdo
Publicidade

Jó 1

8 Sai Ubangiji ya ce wa Shaiɗan, "Ko ka ga bawana Ayuba? A cikin duniya babu wani kamar sa; shi marar laifi ne, adali kuma, mutum ne mai tsoron Allah, ba ruwansa da mugunta."

Veja também