Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmiya 1

6 Sai na ce, "Kayya, Ubangiji Mai Iko Duka, ban iya magana ba; ni ɗan yaro ne kawai."

7 Amma Ubangiji ya ce mini, "Kada ka ce, Ni ɗan yaro ne kawai.Dole ka je wurin kowane mutumin da na aike ka ka kuma faɗa abin da na umarce ka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também