19 Ya Ubangiji, ƙarfina da katangana,
mafakata a lokacin damuwa,
gare ka al’ummai za su zo
daga iyakokin duniya su ce,
"Kakanninmu ba su mallaki kome ba sai allolin ƙarya,
gumakan banza da ba su yi musu amfani ba.

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.