Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmiya 23

25 "Na ji abin da annabawa suna cewa su da suke annabcin ƙarya a sunana. Suna cewa, Na yi mafarki! Na yi mafarki!26 Har yaushe wannan zai ci gaba a cikin zukata annabawa masu ƙarya, waɗanda suke annabcin ruɗun tunaninsu?

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também