Pular para o conteúdo
Publicidade

Jó 1

5 Bayan lokacin bikin ya wuce, sai Ayuba aika su zo don tsarkake su. Tun da sassafe zai miƙa hadaya ta ƙonawa domin kowannensu, don yana tunani cewa, "Mai yiwuwa ya’yana sun yi wa Allah zunubi, ko sun la’anta shi a cikin zuciyarsu." Haka Ayuba ya saba yi.

Veja também