Publicidade

Jó 2

9 Matarsa ta ce masa, "Har yanzu kana nan da amincinka? Ka la’anta Allah ka mutu!"

10 Ya amsa ya ce, "Kina magana kamar wawiya. Alheri kaɗai za mu dinga samu daga Allah ban da wahala?"

A cikin wannan duka Ayuba bai yi zunubi ba cikin maganarsa.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-