Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayuba 33

14 Gama Allah yana magana,

yanzu ga wannan hanya, yanzu kuma ga wata hanya

ko da yake ba lalle mutum lura ba.

15 A cikin mafarki, cikin wahayi da dare,

sa’ad da barci mai zurfi ya fāɗo a kan mutane

lokacin da suke cikin barci kan gadajensu,

Veja também