Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayuba 38:4,5,8,12,31

4 "Kana ina lokacin da na aza harsashen duniya?

Gaya mini, in ka sani.

5 Wane ne ya zāna girmanta? Ba shakka ka sani!

Wane ne ya ja layin aunawa a kanta?

8 "Wane ne ya rufe teku a bayan ƙofofi,

lokacin da ya burtsatso daga cikin ciki.

12 "Ko ka taɓa ba safiya umarni

ko kuma ka sa asuba ta fito,

31 "Za ka iya daure kyakkyawar kaza da ’ya’yanta?

Ko za ka iya kunce igiyoyin mafarauci da kare da zomo?

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.