Pular para o conteúdo
Publicidade

Ayuba 9

Ayuba

1 Sai Ayuba ya amsa,

2 "Lalle, na san wannan gaskiya ne.

Amma ta yaya mutum zai iya zama mai adalci a gaban Allah?

3 Ko da mutum yana so yi gardama da shi,

ba zai taɓa amsa masa ba ko da sau ɗaya cikin dubu.

4 Hikimarsa tana da zurfi, ikonsa yana da yawa.

Wane ne ya taɓa yin faɗa da shi har ya yi nasara?

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também