Pular para o conteúdo
Publicidade

Nahum 3:8-10

8 Kin fi Tebes3.8 Ibraniyanci Ba Amon ne

da take a bakin Nilu,

da ruwa yake kewaye da ita?

Rafi shi ne kāriyarta,

ruwanta kuma katanga.

9 Kush3.9 Wato, yankin Nilu na Bisa da kuma Masar su ne ƙarfinta marar iyaka;

Fut da Libiya suna cikin mataimakanta.

10 Duk da haka an tafi da ita

ta kuma tafi bauta.

Aka fyaɗa ƙanananta da ƙasa

aka yayyanka su gunduwa-gunduwa a kan kowane titi.

Aka jefa ƙuri’a a kan manyan mutanenta,

aka daure manyan mutanenta da sarƙoƙi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Naum
Ver todos os capítulos de Naum