2Bari addu’ata ta zo a gabanka;ka kasa kunne ga kukata.
7Hasalarka tana da nauyi a kaina;ka turmushe ni da dukan raƙumanka. Sela
11Ana furta ƙaunar a cikin kabari ne,ana zancen amincinka a cikin Hallaka ne?
240 resultados encontrados
2Bari addu’ata ta zo a gabanka;ka kasa kunne ga kukata.
7Hasalarka tana da nauyi a kaina;ka turmushe ni da dukan raƙumanka. Sela
11Ana furta ƙaunar a cikin kabari ne,ana zancen amincinka a cikin Hallaka ne?
10daga kabilar ’ya’yan Yusuf,daga Efraim, Elishama ɗan Ammihud;daga Manasse, Gamaliyel ɗan Fedazur;
12daga kabilar Dan, Ahiyezer ɗan Ammishaddai;
13daga kabilar Asher, Fagiyel ɗan Okran;
1Ɓangarorin Matsaran Ƙofofi su ne,Daga Korayawa,Meshelemiya ɗan Kore, ɗaya daga cikin ’ya’yan Asaf maza.
5Ammiyel na shida,Issakar na bakwai da Feyuletai na takwas.(Gama Allah ya albarkace Obed-Edom.)
13Aka jefa ƙuri’u don kowace ƙofa bisa ga iyalansu, ƙarami da babba.
4Ka ’yantar da ni daga tarkon da aka sa mini,gama kai ne mafakata.
6Na ƙi waɗanda suke manne wa gumakan banza;na dogara ga Ubangiji.
15Lokutana suna a hannuwanka;ka cece ni daga abokan gābanada kuma daga waɗanda suke fafara ta.
8Yaya zan iya la’antawaɗanda Allah bai la’anta ba?Yaya zan tsinewaɗanda Ubangiji bai tsine ba?
22Allah ya fitar da su daga Masar;suna da ƙarfi iri na kutunkun ɓauna.
28Balak kuwa ya ɗauki Bala’am zuwa ƙwanƙolin Feyor, wanda yake fuskantar hamada.
8na uku a kan Harim,na huɗu a kan Seyorim,
13na goma sha uku a kan Huffa,na goma sha huɗu a kan Yeshebeyab,
29Daga Kish, ɗan Kish shi ne,Yerameyel.
1Ya Ubangiji, abokan gābana nawa ne!Su nawa suke gāba da ni!
7Ka tashi Ya Ubangiji!Ka cece ni, ya Allahna!Ka bugi dukan abokan gābana a muƙamuƙi;ka kakkarya haƙoran mugaye.
8Daga wurin Ubangiji ne ceto kan zo.Bari albarkanka yă kasance a kan mutanenka. Sela
2Ku yi godiya ga Allahn alloli.Ƙaunarsa madawwamiya ce.
13Gare shi wanda ya raba Jan Teku biyuƘaunarsa madawwamiya ce.
15Amma ya share Fir’auna da mayaƙansa cikin Jan Teku;Ƙaunarsa madawwamiya ce.
4Dukan taron jama’a suka yarda su yi haka, domin ya yi daidai ga dukan mutane.
7Suka ɗauki akwatin alkawarin Allah daga gidan Abinadab a kan sabon keken shanu, Uzza da Ahiyo ne suke lura da shi.
8Dawuda da dukan Isra’ilawa suka yi shagali da dukan ƙarfinsu a gaban Allah, tare da waƙoƙi da garayu, molaye, ganguna, kuge da ƙahoni.
1Ka ji mu, ya Makiyayin Isra’ila,kai da ka bishe Yusuf kamar garke.Kai da kake zaune a kursiyi tsakanin kerubobi,ka haskaka
2a gaban Efraim, Benyamin da Manasse.Ka tā da ƙarfinka;ka zo ka cece mu.
4Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki,har yaushe fushinka zai yi ta ƙunaa kan addu’o’in mutanenka?
4Uttai ɗan Ammihud, ɗan Omri, ɗan Imri, ɗan Bani, zuriyar Ferez ɗan Yahuda.
10Na firistoci su ne,Yedahiya; Yehoyarib; Yakin;
30Amma waɗansu firistoci ne suke harhaɗa kayan yajin.
3Bari yă tuna da dukan sadakokinkayă kuma karɓi hadayunka na ƙonawa. Sela
5Za mu yi sowa ta farin ciki sa’ad da ka yi nasaramu kuma ɗaga tutotinmu a cikin sunan Allahnmu.Bari Ubangiji yă biya maka dukan bukatunka.
9Ya Ubangiji, ka ba da nasara ga sarki!Ka amsa mana sa’ad da muka yi kira!
6Irin wannan sanin game da ni ya fi ƙarfin magana,ya fi ƙarfi in gane.
17Tunaninka suna da daraja gare ni, ya Allah!Yawansu ba su da iyaka!
24Duba ko akwai wani laifi a cikina,ka bishe ni a madawwamiyar hanya.
9Ya ƙarfina, na dogara gare ka;kai, ya Allah, kai ne kagarata,
10Allah mai ƙaunata.Allah zai sha gabanazai kuma sa in yi dariya a kan waɗanda suke magana marar kyau a kaina.
13ka cinye su da hasala,ka cinye su sarai.Sa’an nan za a sani a iyakar duniyacewa Allah yana mulki a bisa Yaƙub. Sela
4Ya mai da iska suka zama ’yan saƙonsaharsunan wuta kuma bayinsa.
15ruwan inabi yakan sa zuciyar mutum tă yi murna,mai kuwa yakan sa fuska tă yi haske,abinci kuma da yake riƙe zuciyarsa.
19Wata ne ke ƙididdigar lokuta,rana kuma ta san sa’ad da za tă fāɗi.
2Tentinsa yana a Salemmazauninsa yana a Sihiyona.
7Kai kaɗai ne za a ji tsoro.Wane ne zai iya tsayawa sa’ad da ka yi fushi?
9sa’ad da kai, ya Allah, ka tashi don ka yi shari’a,don ka cece dukan masu shan wahala a ƙasar. Sela
4wannan ƙa’ida ce domin Isra’ila,farilla ta Allah na Yaƙub.
5Ya kafa shi a matsayin ƙa’ida domin Yusufsa’ad da ya fito daga Masar.Muka ji yaren da ba mu fahimta ba.
13"A ce mutanena za su saurare ni,a ce Isra’ila zai bi hanyoyina,
10Har yaushe abokan gāba za su yi mana ba’a, ya Allah?Maƙiya za su ci gaba da ɓata sunanka har abada ne?
17Kai ne ka kafa dukan iyakokin duniya;ka yi rani da damina.
22Ka tashi, ya Allah, ka kāre muradinka;ka tuna yadda wawaye suka yi maka ba’a dukan yini.
20Suka sauke Ɗaukakarsusaboda siffar bijimi, wanda yake cin ciyawa.
22mu’ujizai a ƙasar Hamayyukan banrazana a Jan Teku.
44Amma ya lura da wahalarsusa’ad da ya ji kukansu;
1Ya kafa harsashinsa a kan dutse mai tsarki.
3Ana faɗin abubuwa masu ɗaukaka game da keYa birnin Allah, Sela
7Yayinda suke kaɗe-kaɗe za su rera,"Dukan maɓulɓulaina suna cikinki."