Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "fé"

240 resultados encontrados

  1. Josué 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 23–26 de 28

    23Awwim, Fara, Ofra,

    24Kefar Ammoni, Ofni da Geba, garuruwa goma sha biyu ke nan da ƙauyukansu.

    26Mizfa Kefira, Moza,

  2. 2 Crônicas 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 5–15 de 18

    5Ya sāke gina Bet-Horon na Bisa da kuma Bet-Horon na Ƙasa a matsayin birane masu katanga, da bangaye da ƙofofi da kuma ƙyamare,

    7Dukan mutanen da suka rage daga Hittiyawa, Amoriyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa (waɗannan mutane ba Isra’ilawa ba ne),

    15Ba a kuwa yi rashin biyayya ba game da abin da sarki ya umarta game da firistoci ko Lawiyawa a kan kayan haikalin ba.

  3. 1 Coríntios 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 6–30 de 31

    6gama shaidarmu game da Kiristi ta tabbata a cikinku.

    26’Yan’uwa, ku tuna yadda kuke sa’ad da aka kira ku. Babu masu hikima da yawa a cikinku, bisa ga ganin mutum; babu masu iko da yawa, babu masu martaba da yawa bisa ga haihuwa.

    30Saboda Allah ne kuke cikin Kiristi Yesu, shi wanda ya zama hikima a gare mu daga Allah. Kiristi shi ne adalcinmu, da tsarkinmu, da kuma fansarmu.

  4. Ezequiel 30

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 30
    Mostrando versículos 1–20 de 26

    1Maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

    2"Ɗan mutum, ka yi annabci ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa," ‘Yi kuka kana cewa,"Kaito saboda wannan rana!"

    20A shekara ta goma sha ɗaya, a wata na fari a rana ta goma sha bakwai, maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

  5. Lamentações 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 27–59 de 66

    27Yana da kyau mutum yă sha wuyatun yana yaro.

    45Ka mai da mu tarkace da jujia cikin mutane.

    59Ya Ubangiji, ka ga inda aka yi mini ba daidai ba.Ka shari’anta, ka ba ni gaskiya!

  6. Naum 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 8–15 de 19

    8Kin fi Tebes3.8 Ibraniyanci Ba Amon neda take a bakin Nilu,da ruwa yake kewaye da ita?Rafi shi ne kāriyarta,ruwanta kuma katanga.

    11Ke ma za ki bugu,za ki ɓuya.Ki kuma nemi mafaka daga wurin abokin gāba.

    15A can wuta za tă cinye ki;takobi zai sare ki,kuma kamar fāra, za a cinye ki.Ki riɓaɓɓanya kamar fāra,ki riɓaɓɓanya kamar fārin ɗango!

  7. 2 João 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 6–13 de 13

    6Ƙauna, ita ce mu yi biyayya ga umarnansa. Kamar yadda kuka ji tun da fari, umarninsa shi ne ku yi zaman ƙauna.

    7Masu ruɗi da yawa, waɗanda ba su yarda da zuwan Yesu Kiristi cikin jiki ba, sun riga sun fito a duniya. Duk irin mutumin nan mai ruɗi ne kuma magabcin Kiristi.

    13’Ya’yan ’yar’uwarki wadda Allah ya keɓe, suna gaishe ku.

  8. 1 Reis 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 22–29 de 33

    22Amma waɗannan kalmomin Allah suka zo wa Shemahiya, mutumin Allah, cewa,

    25Sai Yerobowam ya ƙara gina Shekem a ƙasar tudu ta Efraim, ya zauna a can. Daga can ya tafi ya gina Fenuwel.

    29Sai ya kafa ɗaya a Betel, ɗaya kuma a Dan.

  9. Tito 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 7–15 de 15

    7wannan fa domin an kuɓutar da mu ne ta wurin alherinsa, don mu zama magāda masu begen ga rai madawwami.

    8Wannan magana tabbatacciya ce, ina kuma so ka nanata waɗannan abubuwa ƙwarai, domin waɗanda suka dogara ga Allah su himmantu ga aiki mai kyau. Waɗannan abubuwa suna da kyau sosai suna kuma da amfani ga kowane mutum.

    15Dukan waɗanda suke tare da ni suna gaishe ka.Ka gaggai mini da masoyanmu, masu bangaskiya.Alheri yă kasance tare da ku duka.

  10. Judas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 4–22 de 25

    4Na faɗa haka ne domin waɗansu mutanen da aka rubuta hukuncinsu tun dā sun shiga cikinku a ɓoye. Su fa marasa tsoron Allah ne. Su ne waɗanda suka mai da alherin Allahnmu ya zama dalilin yin fasikanci, suna kuma mūsun Yesu Kiristi wanda shi ne Makaɗaici Mai Iko Duka da kuma Ubangijinmu.

    20Amma ku, abokaina ƙaunatattu, ku gina kanku cikin bangaskiyarku mafi tsarki, ku kuma yi addu’a cikin Ruhu Mai Tsarki.

    22Ku ji tausayin waɗanda suke shakka;

  11. 2 Samuel 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 16–22 de 25

    16Elishama, Eliyada da Elifelet.

    18To, fa, Filistiyawa suka zo suka baje ko’ina a cikin Kwarin Refayim;

    22Har yanzu Filistiyawa suka sāke haurawa suka bazu a Kwarin Refayim;

  12. 1 Reis 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 4–34 de 53

    4Yarinyar kuwa kyakkyawa ce ƙwarai; ta kuwa lura da sarki, ta kuma yi masa hidima, amma sarki bai yi jima’i da ita ba.

    20Ranka yă daɗe sarki, idanun dukan Isra’ila suna a kanka, domin su san wa zai zauna a kujerar ranka yă daɗe sarkina, a bayanka.

    34A can ku sa Zadok firist, da annabi Natan su shafe shi sarki a bisa Isra’ila. Ku busa ƙaho, ku kuma yi ihu, kuna cewa, ‘Ran Sarki Solomon yă daɗe!’

  13. Levítico 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 12–38 de 59

    12"In cutar ta fashe ko’ina a fatar jiki, har iyakar ganin firist, ta rufe dukan fatar jikin mai fama da cutar, daga kai har zuwa ƙafa,

    18"Sa’ad da wani yana da kumburi a fatar jikinsa ya kuma warke,

    38"Sa’ad da namiji ko ta mace tana da farare wurare a fatar jiki,

  14. Deuteronômio 34

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 34
    Mostrando versículos 7–11 de 12

    7Musa yana da shekara ɗari da ashirin sa’ad da ya mutu, duk da haka idanunsa ba su dushe ba, ƙarfinsa kuwa bai ragu ba.

    8Isra’ilawa suka yi makoki domin Musa a filayen Mowab kwana talatin, sai da lokacin kuka, da na makoki suka ƙare.

    11wanda kuma ya yi dukan waɗannan alamu banmamaki da al’ajaban da Ubangiji ya aike shi yă yi a Masar, da a kan Fir’auna, da a kan dukan shugabanninsa, da kuma a kan dukan ƙasarsa.

  15. Apocalipse 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 5–29 de 29

    5Ka tuna da matsayinka a dā kafin ka fāɗi! Ka tuba ka kuma yi ayyukan da ka yi da fari. In ba ka tuba ba, zan zo wajenka in ɗauke wurin ajiye fitilanka daga inda yake.

    12"Zuwa ga mala’ikan ikkilisiya a Fergamum, ka rubuta,Waɗannan su ne kalmomin wannan wanda yake da takobi mai kaifi biyu.

    29Duk mai kunnen ji, yă ji abin da Ruhu yake faɗa wa ikkilisiyoyi.

  16. 2 Coríntios 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 4–15 de 18

    4Amincewa kamar wannan shi ne namu ta wurin Kiristi a gaban Allah.

    8ashe, hidimar Ruhu ba za tă fi wannan ɗaukaka ba?

    15Har yă zuwa yau, duk sa’ad da ake karatun littattafan Musa, lulluɓin nan yakan rufe zukatansu.

  17. Números 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 12–30 de 31

    12"Yi magana da Isra’ilawa, ka ce musu, ‘In matar wani ta kauce, ta kuma yi rashin aminci gare shi

    16" ‘Firist zai kawo ta, yă sa tă tsaya a gaban Ubangiji.

    30ko kuma sa’ad da mijin yana kishi domin yana shakkar matarsa. Firist zai sa tă tsaya a gaban Ubangiji, yă kuma yi amfani da wannan doka gaba ɗaya a kanta.

  18. Colossenses 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 2–15 de 25

    2Ku sa hankulanku a kan abubuwan sama, ba kan abubuwan duniya ba.

    12Da yake Allah ya mai da ku zaɓaɓɓu, tsarkaka, ƙaunatattu, sai ku dinga jin tausayin juna, kuna yin alheri, kuna nuna tawali’u da sauƙinkai da jimrewa.

    15Ku bar salamar Kiristi tă yi mulki a zukatanku, da yake a matsayin gaɓoɓin jiki ɗaya an kira ku ga salama. Ku zama masu godiya.

  19. Isaías 28

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 28
    Mostrando versículos 3–26 de 29

    3Za a tattaka wannan rawani,girman kai na mashayan Efraim da ƙafa.

    11To da kyau, da leɓunan baƙi da ku harsunan da ba sani baAllah zai yi magana da wannan mutane,

    26Allahnsa ya umarce shiya kuma koya masa hanyar da take daidai.

  20. Mateus 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 1–24 de 25

    1Tarihin da aka rubuta game da asalin Yesu Kiristi ɗan Dawuda, ɗan Ibrahim.

    16Yaƙub ya haifi Yusuf, mijin Maryamu, wadda ta haifi Yesu, wanda ake kira Kiristi.

    24Da Yusuf ya farka daga barci, sai ya bi umarnin mala’ikan Ubangiji, ya ɗauki Maryamu zuwa gida a matsayin matarsa.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo