Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "salvação"

200 resultados encontrados

  1. Lucas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 47–77 de 80

    47ruhuna kuma yana farin ciki da Allah Mai Cetona,

    69Ya tā mana ƙahon cetoa gidan bawansa Dawuda

    77don ka sanar da mutanensa ceto,ta wurin gafarar zunubansu,

  2. 1 Crônicas 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 24–29 de 43

    24Zuriyar Simeyon su ne,Nemuwel, Yamin, Yarib, Zera da Shawulu;

    28Sun zauna a Beyersheba, Molada, Hazar Shuwal,

    29Bilha, Ezem, Tolad

  3. Provérbios 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 14–28 de 28

    14Daga abubuwan da suke fitowa daga leɓunansa mutum kan cika da abubuwa masu kyautabbatacce yadda aikin hannuwansa suke ba shi lada.

    25Zuciya mai damuwa takan naƙasar da mutum,amma maganar alheri kan faranta masa rai.

    28A hanyar adalci akwai rai;a wannan hanya akwai rashin mutuwa.

  4. Salmos 25

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 25
    Mostrando versículos 15–22 de 22

    15Idanuna kullum suna a kan Ubangiji,gama shi ne kaɗai zai kuɓutar da ƙafafuna daga tarko.

    17Damuwoyin zuciyata sun ninka;ka ’yantar da ni daga wahalata.

    22Ka fanshi Isra’ila, ya Allah,daga dukan wahalarsu!

  5. Jó 41

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 41
    Mostrando versículos 16–33 de 34

    16Suna kurkusa da juna yaddada ƙyar iska take iya wucewa tsakani.

    22Akwai ƙarfi a cikin wuyanta;razana tana wucewa a gabanta.

    33Ba wani abu kamar ta a duniya,halitta marar tsoro.

  6. Atos 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 7–18 de 30

    7Sai na fāɗi a ƙasa na kuma ji wata murya ta ce mini, ‘Shawulu! Shawulu! Don me kake tsananta mini?’

    16Yanzu me kake jira? Ka tashi, a yi maka baftisma, a wanke zunubanka, ta wurin kira bisa ga sunansa.’

    18na ga Ubangiji yana magana. Ya ce mini, ‘Maza! Ka bar Urushalima, gama ba za su yarda da shaidarka game da ni ba.’

  7. Romanos 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 2–33 de 33

    2Ya kamata kowannenmu yă faranta wa maƙwabcinsa rai don kyautata zamansa domin kuma yă gina shi.

    18Ba zan yi karambani in faɗi kome ba sai dai abin da Kiristi ya aikata ta wurina a jagorantar da Al’ummai su yi biyayya ga Allah ta wurin abin da na faɗa da kuma aikata

    33Allah na salama yă kasance tare da ku duka. Amin.

  8. Lucas 17

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 17
    Mostrando versículos 15–33 de 37

    15Da ɗayansu ya ga ya warke, sai ya koma, yana yabon Allah da babbar murya.

    16Ya zo ya fāɗi a gaban Yesu, ya gode masa. Shi kuwa mutumin Samariya ne.

    33Duk wanda yake so ya ceci ransa, zai rasa shi, amma duk wanda ya rasa ransa, zai cece shi.

  9. Salmos 20

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 20
    Mostrando versículos 3–9 de 9

    3Bari yă tuna da dukan sadakokinkayă kuma karɓi hadayunka na ƙonawa. Sela

    6Yanzu na san cewa,Ubangiji yakan cece shafaffensa.Yakan amsa masa daga samansa mai tsarkida ikon ceto na hannun damansa.

    9Ya Ubangiji, ka ba da nasara ga sarki!Ka amsa mana sa’ad da muka yi kira!

  10. Provérbios 25

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 25
    Mostrando versículos 2–25 de 28

    2Ɗaukakar Allah ce a ɓoye batun;a bayyana batun kuwa ɗaukakar sarakuna ne.

    13Kamar sanyin ƙanƙara a lokacin girbihaka ɗan saƙo mai aminci wanda aka aika;ya wartsakar da ran waɗanda suka aike shi.

    25Kamar ruwan sanyi ga ran da ya gajihaka yake da jin labari mai daɗi daga ƙasa mai nisa.

  11. Jó 25

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 25
    Mostrando versículos 1–6 de 6

    1Sai Bildad mutumin Shuwa ya amsa,

    3Za a iya ƙirga rundunarsa?A kan wane ne ba ya haska haskensa?

    6mutum fa? Ai, wannan tsutsa ne, ɗan ƙwaro kawai.Me mutum ya daɗa a gaban Allah!"

  12. Romanos 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 2–10 de 21

    2ta wurinsa ne muka sami shiga wannan alherin da muke tsaye yanzu, ta wurin bangaskiya. Muna kuma5.2 Ko kuwa bari mu farin ciki a begen ɗaukakar Allah.

    4jimiri kuma yakan kawo hali mai kyau; hali mai kyau kuma yakan sa bege.

    10Gama in kuwa, sa’ad da muke abokan gāban Allah, aka sulhunta mu da shi ta wurin mutuwar Ɗansa, ashe, da yake an sulhunta mu, za mu sami ceto ta wurin ransa!

  13. Salmos 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 8–15 de 17

    8bari Ubangiji mai shari’ar mutane.Ka shari’anta ni Ya Ubangiji, bisa ga adalcina,bisa ga mutuncina, ya Mafi Ɗaukaka.

    10Garkuwata shi ne Allah Mafi Ɗaukaka,wanda yake ceton masu tsabtar zuciya.

    15Wanda ya haƙa ramiyakan fāɗa cikin ramin da ya haƙa.

  14. Jó 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 12–16 de 21

    12Ni teku ne, ko kuwa dodon ruwa,don me kake tsaro na?

    13Lokacin da nake zato zan sami salamain na kwanta a gadona don in huta,

    16Ba na so in zauna da rai; ba zan rayu ba har abada.Ku rabu da ni; rayuwata ba ta da amfani.

  15. Salmos 148

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 148
    Mostrando versículos 1–12 de 14

    1Yabi Ubangiji.148.1 Da Ibraniyanci Hallelu Ya; haka ma a aya 14.Yabi Ubangiji daga sammai,yabe shi a bisa sammai.

    4Yabe shi, ku bisa sammaida kuma ku ruwan bisa sarari.

    12samari da ’yan mata,tsofaffi da yara.

  16. Romanos 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 1–6 de 31

    1To, mece ce ribar zama mutumin Yahuda, ko kuwa mene ne amfanin kaciya?

    2Akwai riba ƙwarai ta kowace hanya! Da farko dai, su ne aka danƙa wa kalmomin nan na Allah.

    6Sam, ko kusa! Da a ce haka ne, ta yaya Allah zai shari’anta duniya?

  17. Jó 14

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 14
    Mostrando versículos 4–9 de 22

    4Wane ne zai iya kawo abin da yake da tsarki daga cikin abu marar tsarki?Babu!

    7"Aƙalla itace yana da bege.In an sare shi, zai sāke tsira,zai tohu da kyau.

    9Daga ya ji ƙanshin ruwa zai tohuyă yi tsiro kamar shuka.

  18. Salmos 18

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 18
    Mostrando versículos 27–46 de 50

    27Kakan cece mai sauƙinkaiamma kakan ƙasƙantar da masu girman kai.

    43Ka cece ni daga harin mutane;ka mai da ni kan al’ummai.Mutanen da ban sani ba sun zama bayina,

    46Ubangiji mai rai ne! Yabo ya tabbata ga Dutsena!Girma ya tabbata ga Allah Mai cetona!

  19. Salmos 91

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 91
    Mostrando versículos 1–13 de 16

    1Shi wanda yake zama a wurin Mafi Ɗaukakazai huta a cikin inuwar Maɗaukaki.91.1 Da Ibraniyanci Shaddai

    3Tabbatacce zai cece kadaga tarkon mai farautada kuma daga cututtuka masu kisa.

    13Za ka taka zaki da gamsheƙa;za ka tattake babban zaki da maciji.

  20. Salmos 87

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 87
    Mostrando versículos 1–6 de 7

    1Ya kafa harsashinsa a kan dutse mai tsarki.

    3Ana faɗin abubuwa masu ɗaukaka game da keYa birnin Allah, Sela

    6Ubangiji zai rubuta a littafin sunayen mutanensa,"An haifi wannan a Sihiyona." Sela

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo