2Yana nan tare da Allah tun farar farawa.
9Haske na gaskiya da yake ba da haske ga kowane mutum mai shigowa duniya.1.9 Ko kuwa Wannan ne haske na gaskiya da yake ba da haske ga kowane mutumin da yake shigowa duniya
24To, waɗansu Farisiyawan da aka aika