Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmiya 17

9 Zuciya ta fi kome ruɗu

ta fi ƙarfin warkewa.

Wa zai iya gane ta?

10 "Ni Ubangiji nakan bincike zuciya

in gwada tunani,

don in sāka wa kowane mutum bisa ga halinsa,

bisa ga ayyukansa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também