Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmiya 23

32 Tabbatacce, ina gāba da waɗannan da suke annabci mafarkan karya," in ji Ubangiji. "Suna faɗarsu suna ɓad da mutanena da ƙarairayinsu na rashin hankali, duk da haka ban aike su ba, ban kuwa umarce su ba. Ba su amfani wannan mutane ba ko kaɗan," in ji Ubangiji.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também