Pular para o conteúdo
Publicidade

Irmiya 23

5 "Kwanaki suna zuwa," in ji Ubangiji,

"sa’ad da zan da wa Dawuda23.5 Ko kuwa tā da daga zuriyar Dawuda Reshen adalci,

Sarki wanda zai yi mulki da hikima

ya kuma yi abin da yake gaskiya da kuma daidai a ƙasar.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também