Pular para o conteúdo
Publicidade

Jeremias 3

14 "Ku komo, ku mutane marasa bangaskiya," in ji Ubangiji, "gama ni ne mijinku. Zan ɗauke ku, ɗaya daga garuruwanku da kuma biyu daga zuriyarku in kawo ku a Sihiyona. 15 Sa’an nan zan ba ku makiyaya da suke yin abin da zuciyata take so, waɗanda za su bishe ku da sani da kuma fahimi. 16 A kwanakin, sa’ad da kuka ƙaru sosai a ƙasar," in ji Ubangiji, "mutane ba za su ƙara yin magana a kan, Akwatin alkawarin Ubangiji ba.Ba zai ƙara shiga zuciyarsu ko su tuna ba; ko su bukace shi, ko kuwa su yi wani irinsa ba.

Veja também